Latest Stories (Page 2/35)

DALILIN SAKE-SAKEN AUREN MALAM BAHAUSHE (1)

Da farko cewa ya yi kowa ya san malam Bahaushe idan ya yi aure, toh, in ba fasiqi ne shi, mai wasa da addininsa, maras tsoron Allah toh da wahala ka same shi ya na neman matan banza a waje. Sau da yawa ya kan ke6e kansa dangane da buqatunsa na saduwa da mace ga matarsa ta sunnah kawai.

Read More

WAYON ACI, WAI AN KORI KARE… 3

Akwai labarai da dama wadanda ake yadawa cewa wasu daga cikin irin wadannan ‘yammatan a gidajen masu hannu da shuni da dokar kasa ta hana su aure ko zaman aure, iyayensu maza wato kawunninsu, baffaninsu, ‘ya’yan yayyen ko qannen uba ko uwa, ma su gadin gida, direbobi, ma su yi mu su hidindimu daban-daban maza da dai sauransu su ne su kan biya mu su buqatun na saduwa duk sanda dama ta samu.

Read More

WAYON ACI, WAI AN KORI KARE… 2

Sai dai kash wannan tsarin ya samu akasin cin karo da tsarin neman ilimin boko ga ‘ya mace. Shi ilimin boko an shirya shi ne daki-daki kusan kusan kashi biyar, in an hada da rukunin farko na yaran da ba’a dad’e da yaye su daga sha nono ba wato abinda turawa ke cewa Nazare, inda yara kan yi shekara daya zuwa biyu a cikinsa.

Read More

WAYON ACI, WAI AN KORI KARE…

To mu bar shi ma ta farkon ta kai shekaru 18, sai aka samu akasi ba ta samu miji da wuri ba har qanwarta ta zo ta kai shekarun aure da doka ta gindaya, ita kuma sai ta samu wani ta na son sa amma ya na da mata kuma ba shi da karfi sosai amma ya na da d’an rufin asiri daidai gwargwado ba laifi, zai iya daukar nauyinta amma ba yadda dokar ta ke so ba, sai aka hana shi aurenta. Bayan shekara ita kuma ta ukun ta kawo karfi, nan kuma bacin ta samu mai aurenta sai ta kasance matansa biyu yaransa goma, nan ma sai aka ce a’a sai dai du su haqura, toh yaya mahaifin wadannan ‘yammata zai yi, ga shi ba shi da wadatar ci gaba da ajiyesu?

Read More

HRH MUHAMMAD SUNUSI II SHOULD DEACTIVATE SANUSI LAMIDO SANUSI

HRH MUHAMMAD SANUSI II MUST DEACTIVATE SANUSI LAMIDO SANUSI… …by Kambiddeen Abusiddique Ahmad There is a popular adage which goes thus: ‘You…

Read More

BUHARI: RECONCILING POWER WITH HEALTH

Let me be blunt with us here: The truth is that given a combination of his age and state of health, PMB must work less and delegate more, except if we want to send him to grave prematurely. And this truth must be pushed down the throat of the President because he knows no limits when it comes to work. Send him a letter of ten pages, Buhari will read it line after line to the end. He did not change even as a President.

Read More

ANA KANO BRANCH ELECTS NEW EXECUTIVES

Author and poet Zaharaddeen Ibrahim Kallah has emerged as the new Chairman of ANA Kano, with Arc. Tijjani Muhammad Musa duly elected as its Honorable Secretary-General.

Read More

SUCCESS SECRETS: MULTI-SYSTEMS CONSULTANTS, KANO

One Of The Most Successful Architectural Partnership In Northern Nigeria Written by Tijjani Muhammad Musa Arc. Ibrahim A. Haruna FNIA,…

Read More