Home HAUSA Page 2

HAUSA

Mahabun da kasancewa da Sashen Hausa na mujallar DesignWorld INTERNATIONAL. A wannan bangare za'a samu rubuce, rubuce, hotuna, sautika, majigi ko bidiyo, labarai da rahotanni, da dukkan abinda ya shafi ji, gani ko kuma sanin dukkan al'amuran da su ka shafi rayuwar dan Adam. Dukkan wadannan abubuwan kuwa za su samo asali ne daga mutane daban-daban kuma daga ko'ina a duniya. Mu nai mu ku lale, marhabun...

WAƘAR BARA’A (Hausa Poetry)

To shi Jalla sam ba ya tsoron gushewa Lamurransa kullum suna cigaba. Ta ya zan biɗar wanda ba ya iyawa Da zai mutu sannan ya zam ya ruba?

RENO OMOKRI YA YI AMAI YA LASHE

... Na Shehu M. Sarkin-Aska Hmm, ko kun san duk irin cin kashin da 'yan kudu su ke yi wa 'yan Arewa su na sane...

GABATAR DA DWi-HAUSA

GABATAR DA DesignWorld INTERNATIONAL-Hausa Jama'a assalam alaikum. Barkanmu da warhaka, kuma sannunku da jimurin hulda da mu a koda yaushe. Sanadiyar neman da wasu da yawa...

MATSALAR ALMAJIRCI

A JIHOHINMU NA AREWACIN NAJERIYA, GA MAFITA AN SAMU ~ Tijjani Muhammad Musa In dai da gaske mu ke, mu na son mu shawo kan wannan...