Latest Stories

ONE BF, TWO GFs, LIVING AS ONE

“With three parents, we can still have a social life, make time for one another and share the parenting tasks so you don’t end up like the typical sleep-deprived mum! With two partners, there’s so much help and I’ll never have to leave my kids with someone I don’t trust. – Jane Shalakhova

Read More

HIS CHILD – Poetry

HIS CHILD #people #givinpraise Some navigate through Life. Mind, body, spirit spliced. Wonderin, Why greys and blues-with so many hues,…

Read More

ZANTA-ZANCE DA MAIMUNA BELI

Ni kam ina maraba da wannan quduri wAllahi. Don duk qasar da ke koyarwa da yarenta ba ma za ka had’a kafad’arta da wadda ke jidalin koyar da ilmi da yaren wasu, sannan su zama su na koyan baqon yaren a lokaci guda ba. India na koyarwa da yarenta, kalli likitocin da su ke haifa. China ma haka, kalli qere-qere da su ke ta samarwa. – Maimuna Beli akan yin amfani da harshen Hausa wajen koyarwa a makarantu

Read More

TEE TALK WITH… TINIKA

Poetry should be fearless…and fearful.
Meaning, a poet should be brave enough to express every part of themselves, life, and society-even fantasy, insanity, and dreams – Tinika Edwards-Robinson

Read More

A QARNI NA 21, SHIN WAI WAYE MALAM BAHAUSHE NE?

Sannan kowa ya san yanzu haka hukumar gudanar da dandalin sada zumunta na Fesbuk mai mambobi fiye miliyan dubu daya da maitan ta amince da amfani da harshen Hausa cikin jerin gwanon fitattun yarukan duniya irinsu Turanci, Larabci. Faransanci, Jamusanci da dai sauransu da ma’abota hawa wannan fage za su iya za6a don gudanar da musayan bayanai a wannan sabuwar kafar sadarwa ta zamani wato intanet. Ko me ya kawo irin wannan karbuwa?

Read More

BIO RHYTHMMAA (poem)

BIO RHYTHMMAA #CollaboPoetryProject …By Poetic Tee “Here, take a sip” & Sotunbo O. MK ~ SOMK: Life? A race filled…

Read More

KPEROGI: Rise Above Hate

Nowadays, it is hard to regard ‘intellectuals’ as custodians of our time-honoured values and models in developing sublime characters. No thanks to the ‘merchandisation’ of knowledge; what was once a tool for ethical illumination, political ‘conscientisation’ and social mobilisation is now been reduced to writing meaningless epistles addressed only to their writers.

Read More

DALILIN SAKE-SAKEN AUREN MALAM BAHAUSHE (2)

Shi ya sa za ka ga a rayuwar wasu qabilun, wai don namiji magidanci ya na yin zinace-zinace, toh fa ba wani dalili ne na a zo a gani ba, ko na tada jijiyar wuya , ko na neman a zo ace za’a yi ma sa Allah wadai ba. A’a kusan ma abin ya zama abin kwalliya a gare shi. Ku san ma in ba shi da farka a waje, wato matarsa ce kawai ta ke sanin tsiraicinsa, toh fa shi da sauransa a zama gawurtaccen namiji.

Read More